title

Kasuwanci

RFI

0
Followers
0
Plays
Kasuwanci
Kasuwanci

Kasuwanci

RFI

0
Followers
0
Plays
OVERVIEWEPISODESYOU MAY ALSO LIKE

Details

About Us

Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.

Latest Episodes

Kasuwanci - Rikicin yan kasuwa a kasar Ghana

Kungiyar Kwadagon Ghana GHUTA ta sanar da shirin ta na gudanar da gagarumin aikin rufe shagunan ‘yan kasashen waje da ke birnin Accra. Lamarain da ya samo asali yau da shekaru kusan 20 a kasar ta Ghana. Abdoulaye Issa da ya ziyarci kasar ta Ghana ya jiyo ta bakin wasu yan kasuwa da wakilan kungiyar ta Ghuta a Ghana.

9 MIN2 w ago
Comments

Kasuwanci - Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa

A jahar Borno dake Nigeria an samu iftilian Gobara daya kona kasuwar waya da aka fi sani da kasuwar jagol dake postoffice a tsakiyar Birnin Maiduguri, wannan ya gurgunta tattalin arzikin wanna yanki ganin cewa wanna yankin na fama da matsalar tsaro wadda aka shafe fiye da shekara 10, inda mutane fiye da milyan 2 rikicin Boko Haram ya raba su da matsugunin su. Sai dai gwamnatin jahar ta talafawa waddan nan matasa yan kasuwa da naira milyan 60 domin rage musu asara da sukayi da kuma sama musu wani wuri na musaman.

10 MIN3 w ago

Kasuwanci - Kamfanin mai na NNPC, yayi shelar gano danyen mai a Bauchin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta sanar da daukar matakai na fadakar da jama’a domin gujewa sayar da filaye a wasu yankunan arewacin kasar, yankunan da ake sa ran soma fitar da mai. a wani mataki da ake ganin watakila zai iya fidda wannan bangare na Najeriya kunya. Ahmad Abba a cikin shirin kasuwa a kai miki dole ya duba alfanun mataki.

2 MINNOV 6

Kasuwanci - Tasirin taron bunkasa tattalin arzikin Afrika na birnin Sochi

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon, yayi nazari kan tasirin taron bunkasa tattalin arzikin Afrika, da shugabannin kasashen nahiyar suka halarta a kasar Rasha. Shugabannin kasashen na Afrika 43 ne suka halarci taron hadin gwiwar da shugaban kasar Rasha Vladmir Putin a birnin Sochi.

9 MINOCT 30

Kasuwanci - Tasirin Naira akan kudin CFA a Nijar

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon ya tattauna ne kan tasirin takardar kudin Naira akan CFA ta Jamhuriyar Nijar,in da 'yan kasuwan da ke hada-hada a garuruwan Nijar da ke kusa da kan iyakar Najeriya ke amfani da Nairar a maimakon CFA.

9 MINOCT 24

Kasuwanci - Kwastam na dirar mikiyan kan masu sayar da motoci a Najeriya

Shirin Kasuwa A kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan matakin da Jami'an Hana Fasa Kauri na Kwastam suka dauka na yin dirar mikiya kan wuraren sayar da motoci a sassan Najeriya bisa zargin kauce wa biyan haraji.

9 MINOCT 9

Kasuwanci - Gwamnatin Najeriya ta gindaya sharruda kafin bude kan iyakokin ta

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole da wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan wasu sharruda da shugaban hukumar kwastam a Najeriya Kanal Hamid Ali ya gindaya kafin gwamnatin kasar ta bude iyakokinta da ta rufe da kasashe makwabta kamar su Nijar, Benin,Kamaru da Chadi,matakin da ke kawo tsaiko ga harkokin tattalin arzikin kasashen.

9 MINOCT 4

Kasuwanci - Tsarin hada-hadar kudade na bankin CBN a Najeriya

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan sabon tsarin hada-hadar kudade ta hanyar amfani da hanyoyin sadarwar zamani da babban bankin Najeriya, CBN ya bullo da shi. 'Yan Najeriya na cece-kuce kan tsarin na karbar kudin haraji kan duk Naira dubu 500 da za a yi ajiyar su a asusun bankuna ko kuma fitar da su daga asusun.

9 MINSEP 25

Kasuwanci - Tarzomar kyamar baki a Afrika ta Kudu zata shafi tattalin arzikin kasashen da abin ya shafa

A shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya yi dubi ne da matsalar kashe kashen kyamar baki a Afrika ta Kudu, da yadda al'amarin zai shafi tattalin arzikin kasashen abin da ya shafa,musamman Najeriya da Afrika ta Kudu. a yi sauraro lafiya.

9 MINSEP 18

Kasuwanci - Iskar Gas ta girki na samun karbuwa a Arewacin Najeriya

A Najeriya Iskar Gas ta girki na samun karbuwa a Arewacin kasar, da aka saba amfani da itace, ko gawayi da Kalazir a baya, abin da ya kaiga 'yan kasuwa rige-rigen shiga harkokin na sayar da iskar ta Gas. To sai dai hukumomin da ke kula da sabgar ta Gas sun fara daukar matakai ganin hadarin da ke cikin wannan haraka, kamar yadda zakuji cikin wannan shiri na kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba tuni mahukunta suka rufe wasu cibiyoyi da ke aiki ba bisa ka'ida ba a garin Kaduna.

9 MINAUG 30

hmly
himalayaプレミアムへようこそ聴き放題のオーディオブックをお楽しみください。